George Marion Johnson | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 22 Mayu 1900 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | 1989 |
Karatu | |
Makaranta | University of California, Berkeley, School of Law (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Lauya |
Employers |
Michigan State University (en) Jami'ar Najeriya, Nsukka |
George Marion Johnson (Mayu 22, 1900 - Agusta 11, 1987)[1] wani lauya ne Ba'amurke kuma farfesa wanda shine mataimakin shugaban jami'ar Najeriya na farko, Nsukka .